Tag: gurfanar
-
Za a gurfanar da mutanen da ake zargi da rajin kafa ƙasar Yarbawa a kotu – Ƴan sanda
Rundunar ƴan sandan jihar Oyo da ke kudancin Najeriya ta ce nan gaba kaɗan za ta gurfanar da mutanen da ta kama bisa zargin fafutukar kafa ƙasar Yarbawa a gaban kotu. A ranar Asabar da ta wuce ne, ƴan sanda suka kama ƴan kungiyar bayan mamayar da suka yi wa Ofishin gwamnar jihar Oyo da…
-
EFCC ta gurfanar da tsohon ministan lantarki, Olu Agunloye
Hukumar Yaƙi da Masu yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC), ta gurfanar da tsohon ministan wutar lantarki da ƙarafa, Mista Olu Agunloye a gaban kotu. EFCC ta gurfanar da tsohon ministan a gaban mai shari’a Donatus Okorowo na babbar kotun tarayya, bisa zarge-zargen zamba da almundahana. Mista Agunloye wanda aka gurfanar a gaban…
-
Hukumar EFCC ta gurfanar da ma’aikatan bankin UBA biyu, bisa laifin satar naira miliyan 20
A ranar Litinin ɗin da ta gabata ne Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arziƙin ƙasa Ta’annati, (EFCC), ta gurfanar da wasu ma’aikatan banki guda biyu, Freeman Austin Jacob da Umar Abdullahi da wasu mutane biyu – Ahmed Bashir da Abdulhakim Musa (aka Gandu) a gaban mai shari’a Simon Akpah Amobeda na babbar kotun tarayya…