Wata kotun shari’ar Musulunci a Kano a ranar Larabar da ta gabata ta bayar da umarnin a tsare wasu ma’aikatan gida biyu a gidan gyaran hali...
A ranar Larabar da ta gabata ne Hukumar yaƙi da yi wa tattalin arzikin ƙasa ta’annati (EFCC) ta gurfanar da Ali Bello, wanda ɗan gidan Gwamnan...
Ɗaya daga cikin waɗanda ake zargi da laifin fashi da makami a bankin Offa, Ayoade Akinnibosun a ranar Larabar da ta gabata, ya shaida wa wata...