Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da kamfanin Binance da manyan jagoririnsa biyu; Tigran Gambaryan da Nadeem Anjarwalla da ya tsere, a gaban kotu. An gurfanar da Tigran...
Gwamnatin jihar Kano ta tuhumi tsohon babban jami’i kuma manajan darakta na kamfanin samar da noma na jihar, (KASCO), Bala Muhammad Inuwa, da Ɗansa tare da...
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa, (EFCC), a ranar Alhamis, ta gurfanar da babban jami’in kamfanin Emee Oil And Gas Nig...
Wasu mutum biyu na fuskantar tuhuma kan yunƙurin kisan kai a Afirka ta Kudu bayan da wasu yara kusan 90 suka kamu da rashin lafiya bayan...
A ranar Alhamis ne kwamandan hedikwatar rundunar sojin ƙasar, AHQ Gar, Manjo-Janar Koko Isoni, ya ƙaddamar da wata babbar kotun soji da za ta yi shari’ar...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta kama tare da gurfanar da wasu masu satar wayoyi sama da 500 a sassa daban-daban na jihar, waɗanda ake...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar Yaƙi da cin hanci da yi wa tattalin arziƙin Najeriya Ta’annati (EFCC) ta gurfanar da tsohuwar ministar sufurin jiragen sama ta Najeriya...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta (ICPC) a ranar Alhamis ta gurfanar da Farfesa Dibu Ojerinde, tsohon magatakardar hukumar shirya jarabawar...
Asiya Abdullahi Umar Ganduje, ɗiyar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ta shigar da sabuwar ƙara kan tsohon mijinta, Inuwa Uba, a wata kotun majistire dake...
Wani magidanci mai shekaru 40, Ayodeji Abayomi, ya gurfana a ranar Alhamis a wata kotun Majistire ta Iyaganku, Ibadan bisa zarginsa da cizon leɓan matarsa. ‘Yan sanda...