Fiye da mutane 40 ne suka jikkata a Taiwan bayan da guguwar Haikui ta yi kaca-kaca a tsibirin, inda ta tumɓuke bishiyoyi tare da tilastawa dubban...
Wata mummunar guguwa ta aukawa gidan kaji na Dauda Mafala da ke Rapomol a ƙaramar hukumar Barikin Ladi a jihar Filato a ranar Asabar ɗin da...
Wata mahaukaciyar guguwa mai ƙarfin gaske ta kashe aƙalla mutane 11 daga wata ƙabilar makiyaya ciki har da wani yaro ɗan shekara huɗu suka mutu sakamakon...