Daga Ibraheem El-Tafseer A safiyar yau Lahadi ne, ake ta raɗe-raɗin cewa fitacciyar ‘yar Tiktok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya ta yi ɓatan dabo daga gidan...
Wata mata mai suna Hope Nwala ta zubawa mijinta mai suna Ekelediri Nwankwo tafasashshen man gyaɗa a yankin Okehi da ke ƙaramar hukumar Etche a jihar Ribas. An...
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) ta koka kan yawaitar tudun taƙaita gudu ‘bump’ ‘ba bisa ƙa’ida ba a babbar hanyar Gombe zuwa Yola. Babban kwamandan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wata mata mai suna Fatima Salisu ‘yar shekaru 35 da haihuwa bisa laifin daɓa wa wata yarinya ‘yar shekara...
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) ta yi gargaɗin cewa ci gaba da amfani da tayoyin jabu, da gudun wuce kai’ida da kuma laifukan ‘yan fashi,...