Tag: Goyon
-
Ranar ‘yan jarida ta ƙasa: Za mu bada goyon baya wajen yaɗa sahihancin labarai da kare ‘yancin ‘yan jarida – Kwamared Rajab
Ƙungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) reshen jihar Yobe a ranar Laraba, ta bi sahun sauran ƙungiyoyin ‘yan jarida ta duniya domin bikin ranar ‘yancin ‘yan jarida ta duniya na shekarar 2023 wanda babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya ya ayyana a watan Disambar 1993, biyo bayan shawarar babban taron UNESCO. A cikin wata sanarwa da…