Manyan kamfanonin sadarwar da ke aiki a Najeriya (Glo, MTN, Airtel da 9Mobile), sun roƙi Gwamnatin Tarayya da ta ba su damar ƙara kuɗin kira da...
Kamfanonin sadarwa na neman gwamnatin tarayya ta ba da damar ƙarin kuɗin katin waya da data na hawa intanet a ƙasar nan. Majiyoyi daga NCC da...