Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya yi alƙawarin faranta rayukan waɗanda girgizar ƙasar bara ta shafa. Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi alƙawarin...
Hukumar da ke nazari kan yanayin ƙasa ta Ghana ta bayyana cewa girgizar ƙasar da aka a ranar lahadi ba ta wuce maki 3.6 a ma’aunin...
An gano gawar tsohon ɗan wasan ƙasar Ghana, Christian Atsu bayan mummunar girgizar ƙasa da ta afku a ƙasar Turkiyya, kamar yadda kafafen yaɗa labarai na...
Kampanin Apopo na ƙasar Belgium ya horar da wasu haziƙan ɓeraye domin yin aikin ceto ga waɗanda ɓaraguzan girgizar ƙasa suka danne har yau ba a...