Tag: Gidauniya
-
Wata gidauniya ta tallafawa marayu 170 a Bauchi
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna ‘We Care Foundation’ ta bayar da kyautar kayayyakin koyo da kuɗi ga marayu da ƙananan yara 170 marasa galihu a ƙaramar hukumar Toro da ke jihar Bauchi. Shugabar ƙungiyar mai zaman kanta wacce ta haɗa da kwamishiniyar ilimi ta jihar Bauchi, Dakta Jamila Muhammad Ɗahiru, ta bayyana cewa…
-
Gidauniyar ba da zakka a Legas ta ba da tallafin karatu ga marayu 22 a Zamfara
Wata ƙungiya mai zaman kanta da ke Legas mai suna “Zakka da Sadaqat Foundation” a ranar Litinin ta bayar da tallafin karatu ga marayu da marasa galihu 22 a jihar Zamfara. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya ruwaito cewa gidauniyar ta zaɓo waɗanda suka ci gajiyar tallafin daga makarantu daban-daban a faɗin jihar. Babban daraktan…
-
Gidauniyar BF ta alaƙanta shan miyagun ƙwayoyi akan gwamnati
Wata gidauniya mai suna Busaosowo Foundation (BF) mai hedikwata a jihar Enugu ta ɗora alhakin yawaitar shaye-shayen miyagun ƙwayoyi a jihar Enugu a kan rashin kulawar iyaye da rashin sa ido daga gwamnati. Babban daraktan gidauniyar, Mista Busaosowo Bisong ya bayyana haka a yayin taron horar da haɗin gwiwa kan inganta ƙoƙarin rigakafin shan muggan…