Tag: Gidansu
-
Abba Gida-Gida ya ziyarci gidan su yarinya Nana
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida) ya kai ziyarar bazata gidan su yarinya Nana Muhammad Nasir, Yarinyar nan da ta yi kuka a iyayenta akan sai an saka mata waƙar Abba Gida-Gida a shekarar 2019. Idan ba a manta ba, bidiyo ɗinta ya bazu sosai a soshiyal midiya. Gwamnan Abba ya yi…
-
An gano gawarwarkin ma’auratan aka sace watanni biyu bayan an biya N7.5 kuɗin fansarsu
An yi jana’izar wasu ma’aurata da masu garkuwa da su suka kashesu, duk da biyan kuɗin fansa. Mutumin, Mista Emmanuel Chukwuemeka, mai shekaru 36, da matarsa, Mrs Chinwendu Chukwuemeka, mai shekaru 30, wasu da ba a tantance ba ne suka yi garkuwa da su tare da kashe su. An binne su ne a garinsu da…