Ta'aziyya6 months ago
Tawagar gidan Rediyon YBC, sun je ta’aziyya a mawallafin jaridar Neptune Prime kan rasuwar mahaifiyarsa
Daga Ibraheem El-Tafseer Tawagar gidan Rediyon jihar Yobe (YBC) ƙarƙashin jagorancin babban Manajanta, Alhaji Isah Galadima, ta kai ziyarar ta’aziyya ga Dakta Hassan Gimba, Mawallafi kuma...