Tag: Gidajenmu
-
Muna cikin fargabar rasa gidajenmu – mazauna unguwar Kwari Potiskum
Daga Ibraheem El-Tafseer Al’ummar da suke zaune a unguwannin Kwari, Batayya da Kusa da Gadar hanyar Kano dake garin Potiskum jihar Yobe, sun koka a kan yadda suke fuskantar barazanar ruwan sama na zabtarewa haɗe da rushewar gidajensu. Jama’ar wannan yanki sun shafe shekara da shekaru ruwan yana musu barazana, wasu kuma tuni har sun…