Ruwan sama ya yi ajalin mutum 3, da lalata gidaje a Yobe Aƙalla mutum uku sun rasu, yayin da wasu bakwai suka jikkata, bayan da wani...
Ƙananan yara biyu sun rasu gidaje 1,113 sun ƙone a sakamakon gobarar da ta tashi a ranar Laraba a sansanin ’yan gudun hijira da ke yankin...
Rahotanni sun ce an lalata gidaje 15 da gonaki da dama sakamakon ruwan sama da ya yi ɓarna a unguwar Iyah Gbedde da ke ƙaramar hukumar...
Hukumar babban birnin tarayya, FCTA, a ranar Litinin ɗin da ta gabata, ta rusa rusasshen gidaje a mahaɗar Kabusa dake gundumar Aso, a Abuja. Mukhtar Galadima,...
Masu gidajen man fetur a Kano sun koka kan rashin ciniki, yayin da masu sayen man suka rage yawan sayayya sakamakon ƙarin farashin man fetur ɗin....
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Laraba, ta ba da umarnin dakatar da hukumar kula da harkokin yaɗa labarai ta ƙasa, (NBC), daga...
A ranar talata ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da rukunin gidaje na tarayya da ke Zuba, babban birnin tarayya, (FCT). Gidan wanda ke kan...
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya ƙaddamar da gidaje 200, wanda gwamnatin tarayya ta gina a Gajiram a ƙaramar hukumar Nganzai ta jihar. Da yake...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a ranar Laraba ya ƙaddamar da wasu gidaje 100 da gwamnatin tarayya ta gina a ƙaramar hukumar Gwoza. Kamfanin Dillancin Labaran...
Gwamnatin Tarayya ta ce za a fara aikin ƙidayar jama’a da gidaje na 2023 nan da watanni kaɗan dake tafe. Wani memba a kwamitin yaɗa labarai...