Dan Chinan nan da ake zargi da kisan tsohuwar budurwasa mai suna Ummukhulsum Sani Buhari, wadda aka fi sani da Ummita, a Jihar Kano da ke...
Ƙungiyar ‘yan kasuwan ƙasar Sin ta Najeriya (CBCAN) ƙarƙashin jagorancin Wakilin Mutanen China ‘yan Kano, Mista Mike Zhang, ta yi Allah-wadai da kisan wata Ummulkulthum Buhari...