Tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya sauka daga kujerarsa ta ɗan majalisar wakilan Najeriya, domin fara aiki a sabon muƙaminsa na shugaban ma’aikatan fadar...
Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamil, ya umarci mambobin ƙungiyar ASUU da su kwantar da hankulansu game da iƙirarin da malaman suka yi na cewa an...