Tag: Gawarwaki
-
Za a binne gawarwaki 60 da ba a gano ’yan uwansu ba a Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna za ta binne gawarwakin wasu mutane 60 da ba a san masu su ba. Sashin Lafiya na ƙaramar hukumar Kaduna ta Kudu zai ɗauki gawarwakin don binnewa a a makabartar layin Bashama da ke unguwar Tudun Wada. Mataimakiyar Sashin lafiya na ƙaramar hukumar Kaduna ta kudu – Asmau Saidu Adamu ta sanar…
-
An gano gawarwarkin iyalan Basaraken da aka yi garkuwa da su a Taraba
An tsinci gawar-wakin matan Sarkin Mutum biyu da ke jihar Taraba, mai Shari’ah Sani Muhammad su biyu da yaransa biyar da aka yi garkuwa dasu tun a watan Janairun wannan shekarar. In zaku iya tunawa dai, wasu da ake zargin ‘yan garkuwa da mutane ne sun kai farmaki gidan sarkin na mutum biyu ne dake…
-
Yadda tsaka ta kashe mutum 6 ‘yan gida ɗaya
An gano gawarwakin mutum shida, ‘yan uwan juna da sanyin safiyar Juma’a da ake zargin tsaka ce ta sanya guba a abincinsu. Waɗanda suka mutun, sun hada da Mista Adeleke John Samuel, mai shekaru 55, da matarsa, Mrs Pamela Adeleke, mai shekaru 50, da ‘ya’yansu biyu da wasu ‘yan uwansu su biyu. Wata majiya da…