Tag: Garkame
-
Ma’aikatan wutar lantarki sun garƙame hedikwatar KEDCO ta jihar Kano
Ma’aikatan wutar lantarki a ranar Litinin sun rufe kamfanin rarraba wutar lantarki na Kano (KEDCO), bisa zargin gaza cire musu kuɗaɗen fansho da suka yi a cikin watanni 72 da suka gabata. Ma’aikatan da ke ƙarƙashin ƙungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta ƙasa (NUEE) sun sha alwashin ci gaba da rufe kamfanin har sai an tabbatar…