'Yan bindiga2 months ago
Harin ‘yan bindiga ya sabbaba kisan mutane 10 da yin garkuwa da masu unguwanni 2 a Kaduna
‘Yan bindiga sun hallaka aƙalla ‘yan sintiri 8 da wasu mutane 2 a ƙauyukan Kakangi da Unguwan Matinja dake ƙaramar hukumar Birnin Gwarin jihar Kaduna. ‘Yan...