Tag: Garin Abuja
-
Shettima ya jagoranci taron majalisar tattalin arziƙin ƙasa
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya jagoranci taron majalisar tattalin arziƙin ƙasa (NEC), a fadar shugaban ƙasa dake Abuja. Taron wanda aka gudanar a zauren majalisar dokokin jihar a ranar Alhamis, shi ne na farko tun bayan rantsar da gwamnatin shugaba Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu. Mataimakin shugaban ƙasa, bisa tanadin kundin…
-
‘Yan bindiga sun sace yarinya ‘yar shekara 7 a Abuja
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wata yarinya ‘yar shekara bakwai a ƙauyen Yangoji da ke ƙaramar hukumar Kwali a babban birnin tarayya Abuja. Suleiman Musa, wani mazaunin ƙauyen ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN), a Abuja cewa ‘yan bindigar sun mamaye al’ummar ne da sanyin safiyar Laraba. Ya ce ‘yan bindigar…
-
Za mu rushe gine-ginen da aka yi su akan hanyoyin ruwa da filaye a Abuja – Adesola
Mista Olusade Adesola, babban sakataren babban birnin tarayya Abuja, ya ce hukumar babban birnin tarayya Abuja za ta ci gaba da ruguza gine-ginen da aka gina a kan magudanan ruwa da kuma filayen ambaliya domin daƙile illar ambaliya a babban birnin tarayya Abuja. Ya bayyana hakan ne a wajen wani taro na shawo kan ambaliyar…
-
Za mu gyara hanyoyin tuƙa kekuna a babban birnin tarayya Abuja – FCTA
Olusade Adesola, sakataren dindindin na hukumar babban birnin tarayya, (FCTA), ya ce za a ɗau mataki na bunƙasa hanyoyin tuƙa keke a cikin babban birnin tarayya Abuja. Mista Adesola ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da Daraktan Yaɗa Labarai da Sadarwa na FCT, Muhammad Sule, ya fitar a Abuja ranar Lahadi. A cewar…
-
‘Yan kasuwa sun koka da yadda masu ababen hawa ke ƙara kuɗin sufuri a Abuja
Wasu ‘yan kasuwa a Abuja sun koka da hauhawar farashin man fetur yayin da gidajen mai suka yi tashin farashin man fetur. ‘Yan kasuwar sun bayyana rashin jin daɗin su ne a wata tattaunawa da suka yi da wakilin Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Abuja. Sa’o’i kaɗan bayan da Shugaba Bola Tinubu ya ce “…
-
Wata mace ta mutu lokacin da jirgin ƙasa ya murkushe mota a Abuja
Jirgin ƙasa ya murƙushe wata mata da motarta yayin da take ƙoƙarin haye titin jirgin da ke unguwar Kubwa a Abuja ranar Alhamis. Wani ganau mai suna Olisa Ogbechie, ya yi zargin cewa ‘yan sandan sun yi amfani da ƙarfi wajen fatattakar mutanen da ke son taimakawa daga wajen. “A kokarin kubyutar da wanda abin…