Tag: Ganduje
-
Shugabannin mahaifar Ganduje sun koma NNPP
Shugaban Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa, mahaifar Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar zuwa NNPP. Honorabul Ado Tambai Kwa da taimakinsa, Garba Yahaya Labour, da wasu kansiloli sun sauya sheka zuwa NNPP ne tare da Shugaban Karamar Hukumar Garun-Malam, Mudassiru Aliyu, a ranar Asabar. Kimanin mako biyu bayan Ganduje, wanda…
-
Dalilanmu na shiga zawarcin ‘yan kwankwasiyya da jagoransu – Ganduje
Daga Ibraheem El-Tafseer Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shiga zawarcin ƙananan jam’iyyun adawa ciki harda jam’iyar NNPP ta Rabi’u Musa Kwanwkaso da mabiyansa. Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje ne ya shaida wa BBC cewa tuni suka aike da goron gayyata ga gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da jagoran jam’iyyar NNPP…