Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna ya sake ganawa da waɗansu jiga-jigan jam’iyyar SDP a gidan Sanata Abubakar Gada tare da shugaban jam’iyyar na kasa Shehu Musa Gabam....
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya gana da shugaban ɓangaren siyasa na ƙungiyar Hamas, Ismail Haniyeh, a cewar wasu majiyoyi na diflomasiyyar Turkiyya. Fidan and...
Hukumar da ke kula da babban birnin tarayya Abuja ta hannun sashen kula da ci gaban ƙasa ta gana da ƙwararru a fannin gine-gine domin magance...
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban ƙungiyar ‘yan Jarida (NUJ) na jihar Yobe Kwamared Rajab Mohammed Ismail ya jagoranci kwamitin wasannin NUJ Media na 2023 a ziyarar ban...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, ya ziyarci sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume, domin tattaunawa kan ci gaban jihar da kuma...
A ranar Talata ne mai neman kujerar kakakin majalisar wakilai ta 10, Muktar Betara, ya yi wata ganawar sirri da zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu. Betara,...
Gabanin zaɓen gwamna kwamitin tuntuɓa tsakanin hukumomin tsaro kan harkokin zaɓe sun yi taro a hedikwatar hukumar zaɓe mai zaman kanta da ke Abuja a shirye-shiryen...