Tag: Gada
-
Shirin gwamnatin Kano na gina sabuwar gada a Ɗan-Agundi ya tayar da ƙura
Matakin da gwamnatin jihar Kano ta ɗauka na yin amfani da kuɗaɗen ƙananan hukumomi wurin gina wata gada a cikin birnin Kano ya jawo wa Gwamna Abba Kabir Yusuf suka. Gwamnatin ta jihar Kano, a wata takarda da ofishin Babban Akanta na Jihar ya fitar, ta amince a kashe kusan naira biliyan goma sha shida…
-
Gwamnatin Legas ta ƙwace sama da motoci 100 da suke kwana a kan gadoji
Hukumar Kula da Ababen Hawa ta Jihar Legas (LASTMA) ta ce ta ƙwace motoci sama da 100 da ake ajiye su a kan gadoji. Motocin da aka kama sun haɗa da na haya da ma waɗanda ba na haya ba. An yi kamen ne a ƙarshen wa’adin mako ɗaya da gwamnatin Jihar ta ba masu…
-
Gwamnatin Kano za ta gina gadar sama da ta ƙasa, a wasu muhimman wurare a jihar
Gwamnan jahar Kano ya aikewa da majalisar jahar Kano ɗan ƙwarya-ƙwaryar kasafin kuɗi kimanin sama da naira biliyan 58. Rahotanni sun ce kasafin Kuɗin ya ƙunshi gina gadar Sama da ta ƙasa a sha-tale -talen Titin Ƙofar Ɗan’agundi da Tal’udu, don rage cunkosan ababen hawa, anyi la’akari da tituna ne da ke da alaƙa da…
-
Gadar sama ta ruguje a kan titin Inugu zuwa Fatakwal
Ɗaya daga cikin gadar sama da ke kan titin Inugu zuwa Fatakwal mai hawa biyu a Inugu ta ruguje ba tare da wani asarar rai ba. Gadar wadda ta ruguje a safiyar ranar Litinin, tana da tazarar kilomita ɗaya ne a kan babban titin da ke tsakanin titin Naira triangle da kuma sabuwar ma’adanin sana’a…
-
Mutane 17 sun mutu sakamakon rugujewar gadar jirgin ƙasa ta Indiya
Aƙalla ma’aikata 17 da ke aiki a kan wata gadar jirgin ƙasa da ake ginawa a rafi a jihar Mizoram da ke gabashin Indiya sun mutu a lokacin da ta ruguje a ranar Laraba, kamar yadda jami’ai suka ce, yayin da wasu suka ɓace. Hotunan faifan bidiyo da babban ministan Mizoram Zoramthanga ya buga ya…
-
A guji bin hanyar Bauchi zuwa Gombe saboda rugujewar gada – FRSC
Shugaban hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) Dauda Biu, ya shawarci masu ababen hawa da ke bi ta hanyar Abuja zuwa Yola da waɗanda ke tafiya daga yankin Arewa maso Gabashin ƙasar nan zuwa yankin Arewa ta tsakiya da su bi wata hanya daban. Biu ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da jami’in kula…
-
Me ya kawo jinkiri a shirin gwamnatin Najeriya na gina gadar sama a yankin Ganaja a Kogi?
Gwamnatin tarayya na nazarin matakan da za ta ɗauka na magance matsalar ambaliyar ruwa a yankin Ganaja a jihar Kogi, in ji ɗan majalisar wakilai Sani Ejiga-Abdulraheem. Ejiga-Abdulraheem (APC- Kogi) ya bayyana hakan ga manema labarai a wajen bikin ƙaddamar da ƙungiyar SEA Youth Vanguard, bikin cikar Gwamna Yahaya Bello na cika shekaru 48 a…
-
Gwamna Zulum ya ƙaddamar da aikin gina gadar sama ta biyu a Borno
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya ƙaddamar da aikin gina gadar sama ta biyu a birnin Maiduguri domin ƙara rage cunkoso da kuma ƙara samar da ababen more rayuwa a babban birnin jihar. Zulum ya gina gadar sama ta farko a Maiduguri ta sama da ƙasa. An gudanar da aikin ne a kewayen…
-
Zaizayar ƙasa ta lalata gadar da ta haɗe unguwannin Sheka da Gurungawa a Kano
Daga Shafaatu Dauda, Kano Al’ummar unguwanin Sheka da Gurungawa dake ƙaramar hukumar Kumbotso ta Jihar Kano, Sun koka akan lalacewar wata gada data haɗa unguwannin guda biyu, dayanzu haka ruwan damina ya zaizaye ta, sakamakon rashin kyawun hanyar, domin ba a taba zuba mata kwalta ba. Wasu daga cikin mutanan unguwannin sun ce, hanyar ita…