Tag: Fyaɗe
-
Wani uba ya yi wa ’yarsa mai shekara 8 fyaɗe
universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas Wani uba ya yi wa ’yarsa mai shekara 8 fyaɗe Wani mai sayar da maganin gargajiya ya gurfana a gaban kotu bisa zarginsa da yi wa ɗiyarsa…
-
Wani ya yi wa ƴar shekara 9 fyaɗe kuma ya kashe ta
A Jihar Filato ne, aka wayi gari da mummunan lamari inda wani mutum ya yi wa wata yarinya ƴar shekara tara fyaɗe sannan kuma ya kashe ta, ta hanyar rataya. Yarinyar da tsautsayin ya rutsa da ita mai suna Nana Abubakar Yakubu, rahotanni sun bayyana cewa yarinyar ƴar unguwar Isyaku gwamna ne da ke garin Jos. A zantawa da aka yi da mahaifiyar yarinyar tace “Na zo…
-
Fyaɗe: An ba da belin Dani Alves, tsohon ɗan wasan Brazil kan dala miliyan 1.1
Wata kotu a Sifaniya ta ba da belin tsohon ɗan ƙwallon ƙafar Brazil da kuma Barcelona, Dani Alves, kan dala miliyan 1.1. Sauran sharuɗɗan belin sun haɗa da cewa Alves zai ajiye fasfo ɗinsa na Brazili da na Sifaniya, domin gudun ka da ya fice daga Sifaniyar. A ranar Laraba ne wata kotun Barcelona ta…
-
Wani hedimasta ya yi wa ‘yar shekara shida fyaɗe
An kama wani hedimasta a jihar Bauchi da laifin yi wa ‘yar shekara 6 fyaɗe. Mai shari’a Nana Fatimah Jibrin, shugabar babbar kotun jihar Bauchi mai lamba 11, ta yanke hukuncin ɗaurin shekaru 11 a gidan kaso ga wani Hedimasta a garin Burra da ke ƙaramar hukumar Ningi mai suna Jalaludeen Zakari bisa samunsa da laifin yin lalata…
-
Yadda ɗan gudun hijira mai shekara 53 ya yi wa ƙaramar yarinya mai taɓin hankali fyaɗe
An kama wani mutum mai shekaru 53 mai suna Usman Tela Ahmadu, ɗan gudun hijira (IDP) da ke zaune a garin Samunaka a ƙaramar hukumar Yola ta Arewa bisa laifin yin lalata da wata ƙaramar yarinya mai taɓin hankali. Wanda ake zargin ɗan asalin garin Maiduguri ne a jihar Borno, rahotanni sun ce yana samun kyautuka da tallafin…
-
An kama yaro ɗan shekara 16 a Kebbi bayan ya yi wa ƙananan yara 2 fyaɗe
An kama wani matashi ɗan shekara 16 Habibu Umar bisa zargin yi wa ƙananan yara biyu fyaɗe a unguwar Badariya a Birnin kebbi. An kama shi ne da sanyin safiyar ranar Talata 21 ga watan Nuwamba, 2023 bayan da ya ruɗe ƙananan yara mata biyu da ke zaune a Badariya zuwa wani daji da ke kusa tsakanin yankin Badariya da…