Daga Ibraheem El-Tafseer A Najeriya, wata ƙungiyar dattawan Fulani ta duniya mai suna ”Tabital Pulaku International”, ta bayyana damuwa tare da Allah-wadai, da yadda ake amfani...
Ƙungiyoyin Fulani makiyaya sun yi gagarumin taron neman bakin zaren dawo da martabar su a idon duniya daga kashin kajin da wasu ke shafawa mu su.Ƙungiyoyin...
Daga Ibraheem El-Tafseer Al’ummar ƙauyukan Gurjaje da Malari da ke ƙaramar hukumar Fika ta jihar Yobe sun shiga cikin ruɗani bayan da ake zargin Fulani makiyaya...
Dakarun ‘Operation Safe Haven’, (OPSH), sun gano gawar Arɗo na Pamyam, Adamu Idris-Gabɗo, wanda ya ɓace tun ranar 24 ga watan Satumba, yayin da yake kan...
’Yan sa-kai sun kai wa rugagen Fulani hari bayan ’yan bindiga sun kashe mutum uku sun sace wasu a ƙaramar hukumar Binji ta jihar Sakkwato Wani...