Tag: Fitar
-
Tinubu ya aike da ta’aziyar mutuwar uban ƙasa, dattijo Musa Musawa
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar ɗaya daga cikin dattawan ƙasa Alhaji Musa Musawa. An haife Marigayin a ranar 1 ga Afrilun shekarar 1937,ya kasance mai watsa labarai, jami’in diflomasiyya, kuma hazikin ɗan siyasa. Ya rasu ne a ranar Talata bayan ya sha fama da rashin lafiya. Alhaji Musa…