Tun bayan da ƙasashen Nijar da Burkina Faso da Mali suka sanar da aniyarsu ta ficewa daga ECOWAS, jama’a da dama ke ta ce-ce-ku-ce dangane da...
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta ce har yanzu a hukumance ƙasashen Mali, Burkina Faso da Nijar ba su sanar da ita matakinsu...
Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa da wasu ’yan takara biyar sun fice daga takarar kujerar kakakin majalisar da mataimakinsa. Masu neman tsayawa...