Bankin First Bank of Nigeria Ltd. ya sanar da sauya sunan kamfanin a Birtaniya da kuma yankin kudu da hamadar Sahara. Folake Ani-Mumuney, Shugaban Rukunin Kasuwanci...
Rasdan bankunan First Bank da Guarnty Trust Bank faɗin ƙasar nan sun fara aiki a ranakun asabar da lahadi domin karɓar tsofaffin takardun kuɗi na naira...