Tag: FIRS

  • FIRS ta tara harajin naira tiriliyan 5.5 cikin wata shida

    FIRS ta tara harajin naira tiriliyan 5.5 cikin wata shida

    Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar Tara Kuɗaɗen Haraji ta Najeriya (FIRS) ta bayyana karɓar harajin naira tiriliyan 5.5 tsakanin watan Janairu zuwa watan Yunin wannan shekarar. Shugaban hukumar Muhammad Nami ne ya bayyana haka a lokacin taron Majalisar tattalin arziƙin ta ƙasar da ya gudana ranar Alhamis a fadar gwamnatin ƙasar de ke Abuja. Wannan ne…