Tag: Firaminista
-
An yanke wa tsohon Firaiministan Pakistan, Imran Khan, hukuncin zaman gidan yari na shekara 10
Wata kotu a Pakistan ta yanke wa tsohon Firaiministan ƙasar hukuncin zaman gidan yari na shekara goma a gidan yari, bayan samunsa da laifin bayyana sirrikan ƙasa. Kotun ta yanke masa hukuncin ne tare da ɗaya daga cikin mataimakansa Shah Mahmood Qureshi, wanda a baya ministan harkokin wajen ƙasar ne. Hukuncin da aka yanke a…