Jam’iyyar PDP ta bayyana nasarar da Gwamna Ahmadu Fintiri ya samu a zaɓen Gwamnan Jihar Adamawa a matsayin wani gagarumin nasara ga dimokuraɗiyya da kuma barin...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta bayyana gwamna mai ci Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Adamawa. INEC...