Tag: Filato
-
An saka dokar taƙaita zirga-zirga na awa 24 a Mangun jihar Filato
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya sanya dokar taƙaita zirga-zirga ta sa’a 24 a ƙaramar hukumar Mangu na jihar sakamakon hare-hare da suka janyo asarar rayuka da ma dukiyoyi a yankin. Rikicin tsakanin wasu ƙabilu a yankin ya kuma raba mutane da dama da muhallansu da kuma haifar da zaman ɗar-ɗar tskakanin…