Sojojin Amurka za su kammala ficewa daga Nijar 15 ga Satumba Sojojin Amurka da ke zaune a Nijar sun soma ficewa daga ƙasar kuma za su...
Ƙasashen Mali da Burkina Faso sun miƙa wa ƙungiyar ECOWAS takardar buƙatar ficewarsu a hukumance. Ana kyautata zaton Nijar ta bi bayansu kowanne lokaci daga yanzu....
Najeriya ta bayyana rashin jin daɗinta kan sanarwar da gwamnatin mulkin sojin Nijar ta yi wacce ke nuna cewa ƙasashen Burkina Faso da Mali da kuma...