Tag: Fenti
-
Kotu ta yanke wa mai fenti hukuncin ɗaurin rai da rai bisa laifin lalata ’yar maƙwabciyarsa
Kotun hukunta masu laifuka da cin zarafin cikin gida da ke Ikeja ta yanke wa wani mai fenti, Sunday Ajibade, hukuncin ɗaurin rai-da-rai a gidan yari bisa samunsa da laifin lalata wata ‘yar maƙwabcinsa ‘yar shekara 14. Mai shari’a Abiola Soladoye ya bayyana cewa masu gabatar da ƙara sun tabbatar da babu shakka, zargin da…