Tag: Fasinja
-
Jirgi ya yi saukar gaggawa bayan fasinja ya gartsa wa ma’aikaciya cizo
Daga Ibraheem El-Tafseer Wani jirgin sama da ke kan hanyarsa ta zuwa Amurka, ANA, dole ya sauya akala ya koma Tokyo, bayan wani fasinja da ya bugu mai shekara 55 ya gartsa wa wata ma’aikaciyar jirgin cizo a hannu har ya yi mata ɗan rauni. Mai magana da yawun kamfanin jirgin ya shaida wa kamfanin…