Wasu fashe-fashe guda biyu a kusa da ofisoshin ‘yan takara a lardin Balochistan na kudu maso yammacin Pakistan sun kashe mutane 26 tare da jikkata wasu...
Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri Wani fashewar Bam ya kashe a ƙalla jami’an tsaron farin kaya na Civilian Joint Task Force (CJTF) guda biyu ne a...
Gwamnan jihar Oyo, a kudancin Najeriya, Seyi Makinde ya tabbatar da mutuwar mutane biyu, yayin da wasu mutane 77 suka jikkata a wata fashewar da ta...
A ƙalla mutane 34 ne suka mutu a garin Seme Podji da ke kan iyaka a jamhuriyar Benin, a lokacin da wata rumbun ajiyar man da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Rivers ta tabbatar da cewa mutane 12 ne suka mutu sakamakon fashewar magudanar mai a safiyar Juma’a a yankin Rumuekpe da ke...
Akalla mutane huɗu ne aka suka rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a fadar sarkin Ebiraland, the Ohinoyi, Dr Ado Ibrahim. An ce...