Tag: Fashe
-
Wani abin fashewa ya halaka yara almajirai a jihar Borno
Daga Ibraheem El-Tafseer Bayanai na ci gaba da fitowa kan wata fashewa da ta janyo mutuwar wasu yara shida (almajirai) a ƙaramar hukumar Gubio, da ke jihar Borno. ‘Yan sanda da jami’an yankin sun ce fashewar ta faru ne a wani gini da ke makarantar Islamiyya a ranar Asabar. ASP Nahun Daso, kakakin rundunar ‘yan…