Tag: Fasa
-
Mutane sun fasa rumbun ajiyar kayayyaki na Majilisar Ɗinkin Duniya
Tun da safe, an ta kai hare-hare, mita 50 daga asibitin,” a wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar a shafin X. Majalisar Ɗinkin Duniya tace a ranar lahadin nan dubban mutane sun fasa ɗakunan ajiyar kayayyakin agaji na Majalisar da ke Gaza. Majalisar ta ce mutanen sun kwashi fulawa da sauran kayayyakin buƙatun yau da…