Tag: Farfesa Emanuel Osodoke

  • Ba mu da kuɗin motar zuwa aiki – Shugaban ASUU

    Ba mu da kuɗin motar zuwa aiki – Shugaban ASUU

    Shugaban ƙungiyar malaman Jami’o’i ta Najeriya, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce mambobin ƙungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami’o’insu a ranar Litinin saboda basu da kuɗin mota. Shugaban na ASUU ya bayyana haka ne a jiya Lahadi, yayin tattaunawa da gidan talabijin na Channels dangane da janye yajin aikin na ASUU a cikin wani…