Tag: Farfaɗiya
-
Ɗan fari ya kashe ɗan autansu da duka, ya raba kansa gida biyu
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wani matashi ɗan shekara 24 mai suna Amos Christopher bisa zarginsa da lakaɗa wa ƙaninsa duka ya mutu har Lahira. Wanda ake zargin wanda aka ce yana fama da ciwon farfaɗiya, ana zargin ya kashe ɗan su na ƙarshe, Thyson Christopher mai shekaru 4, daga bisani kuma ya…
-
Amfani 7 na manja ga jikin ɗan Adam
Babu shakka bishiyar kwakwar manja na ɗaya daga cikin bishiyoyi a duniya masu cike da albarkatu kuma daga cikin waxannan albarkatun ne akwai mai wanda ke da launin ja. Ana cire man jar ne daga kwakwar man da bishiyar ke fitarwa. Kwakwar na da launin duhu kuma ana iya ganeta daga kamshinta na daban da…