Labarai2 months ago
Gwamnatin tarayya za ta fara farautar ma’aikatan da suke da shaidar karatun bogi
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta fara farautar ma’aikatan gwamnati da na ma’aikatu masu zaman kansu da ke aiki da takardun bogi. Ministan Ilimi, Farfesa...