Hukumar Alhazan Nijeriya ta ƙaryata zargin bai wa mahajjata abinci kaɗan Hukumar Alhazan Nijeriya NAHCON, ta ƙaryata wani labari da ake ta yaɗawa a shafukan sada...
An sako Aisha Galadima, wacce take kare tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da jami’an tsaron farin kaya (DSS) suka kama don yin bincike. Aminiya ta...
Matakan da mutane yakamata su ɗauka domin kare kansu daga masu yin kutse a shafukan sada zumunta (Hackers). A wannan lokacin mutane da dama suna fuskantar...
Daga Ibraheem El-Tafseer(eltafseerpen@gmail.com) Kafar sadarwa ta Facebook, ɗaya ne daga cikin kafofin sadarwa na zamani wanda ake yaɗa saƙonni a soshiyal midiya cikin gaggawa. Facebook, ɗaya...
Daga Ibraheem El-Tafseer Nasan kuna ganin wata alamar ‘mark’ na Good (√) mai ɗauke da kalar shuɗi (blue) a gaban sunayen wasu da yawa daga cikin...
Wata mata a arewacin Faransa za ta gurfanar a gaban ƙuliya bisa zargin cin mutuncin shugaba Emmanuel Macron na ƙasar Faransa bayan ta bayyana shi a...
Matar babban limamin cocin Living Faith ta Winners, Faith Oyedepo, a cikin sakon da ta wallafa kwanan nan a Facebook inda ta tura sako ga jama’a,...
Kotun Soji a ƙasar Thailand ta yanke wa wani mutum hukuncin ɗaurin shekaru 30 a gidan yari saboda ya wallafa hoto da wasu kalaman ɓatanci akan...