Tag: FAAN
-
Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa ta ƙi amincewa da shirin mayar da FAAN da CBN daga Abuja zuwa Lagas
Daga Maryam Umar Abdullahi Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa (ACF) ta koka kan shirin mayar da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) da wasu sassan babban bankin Najeriya (CBN) daga Abuja, babban birnin tarayyar kasar zuwa Legas. Ƙungiyar ta ACF ta bayyana matakin a matsayin wani shiri ne da gangan akan yankin…
-
Hukumar FAAN ta hana tafiya da jakar ‘Ghana Must Go’ a filayen jirgin sama
Hukumar Kula da filayen Jiragen sama ta Ƙasa (FAAN) ta haramta amfani da jakar tafiye-tafiye da aka fi sani da Ghana Must Go ga matafiya masu amfani da filayen jiragen saman ƙasar. Alfijir labarai ta rawaito cewa, dokar ta shafi masu tafiya ta filayen jiragen sama na ƙasa da ƙasa. FAAN ta ce amfani da…