Tag: Faɗa
-
Masu yaudarar ‘yan mata ta Facebook suna yi masu fyade, tare da garkuwa da su sun shiga hannu
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta cafke wasu mutane uku da suka haɗarda; Cornelius Ememah, Nelson Aghogho da Ufuoma Tunde, bisa zarginsu da yin garkuwa da mutane, fyade, da kuma zambatar mutanen da suka haɗu da su ta Facebook. An kama waɗanda ake zargin ne a unguwar Ufuoma da ke Ughelli ta arewa a jihar…