Sama da ma’aikatan cibiyoyin Tarayyar Turai 100 ne suka hallara a Brussels a wata zanga-zangar adawa da yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza. Masu zanga-zangar...
Ƙungiyar Tarayyar Turai, ta ce ta soke shirinta na sanya idanu kan zaɓen Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo, sakamakon wasu dalilai masu cike da sarkakiya da ta yi...
Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU), ta jaddada ƙudirinta na ƙarfafa dimokuraɗiyyar Najeriya tare da inganta haɗa kai a harkokin mulki. Olawumi Laolu, Manajan Shirye-shiryen Dimokuraɗiyya da Doka...
Najeriya za ta zama ƙasa me samar da iskar gas ga ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) yayin da ake ci gaba da gwabza yaƙin Rasha da Ukraine,...