Tsohon ɗan majalisar wakilai, Shehu Sani, ya caccaki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, bisa zargin barin jihar da bashi mai yawa, yayin da ya...
Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky da aka fi sani da ‘yan shi’a a garin Zariya sun tashi cikin jimamin rushe musu makarantu da hukumar tsara birane ta...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya amince da tsige sarakunan Piriga da Arak, Jonathan Paragua Zamuna da Janar Aliyu Iliyah Yammah (mai ritaya). Kwamishinar ƙananan...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya sha alwashin ci gaba da korar Malamai daga aikin gwamnati tare da ruguza gine-ginen da ba sa bisa ƙa’ida har...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ƙaryata raɗe-raɗin da ake yaɗawa na cewa ya yi yunƙurin zama shugaban ma’aikata a zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu. El-Rufai...
Gwamnatin tarayya ta koka kan matakin da Gwamna Nasir El-Rufai ya ɗauka a jihar Kaduna wanda ta yi iƙirarin fallasa ma’aikatan, da ɗaliban Kwalejin Gwamnatin Tarayya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya goyon bayan kowane ɗan takarar shugaban ƙasa, a maimakon haka ya jajirce wajen ganin an gudanar da zaɓe cikin gaskiya da...
Gabanin zaɓen shekarar 2023, Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana damuwarsa kan yadda wasu ‘yan siyasa ke amfani da addini da ƙabilanci wajen yaƙin...