Tag: Eagle square
-
An hana Ganduje da Soludo shiga wurin manyan baki na alfarma a Eagle Square
Gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gamu da cikas a bukin rantsar da sabon shugaban ƙasa a Eagle Square da ke Abuja. Ganduje da matarsa Hafsat sun yi ƙoƙarin shiga cikin wurin da ake keɓe wa manyan baƙi masu alfarma amma sai jami’an tsaro suka dakatar da shi suka ce…