Gaza ya zama gidan marayu kuma maƙabartar yara mafi girma a duniya – Emine Erdogan Uwargidan Erdogan a ranar Talata ta bayyana mummunan yanayin da yara...
Mutumin da ya fi kowa tsallake haɗari a duniya ya mutu Daga Ibraheem El-Tafseer Frane Selak ya kasance wanda ya fi kowa tsallake rijiya da baya...
Matatar Ɗangote na zargin manyan kamfanonin mai na duniya da hana shi samun ɗanyen fetur Ɗaya daga cikin shugabannin kamfanin Ɗangote a ranar Lahadi ya bayyana...
Rikicin ruwa yana haifar da rikice-rikice a duniya – Shugaba Erdogan Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya yi kira da a mayar da hankali kan...
Wani ɗalibi ɗan gwagwarmayar kare muhalli da gandun daji a Ghana ya kafa tarihin rungumar bishiyoyi masu yawa cikin sa’a ɗaya. Kundin Adana Kayan Tarihi na...
Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa ƙasarsa ta soma shirin nuna wa duniya cewa Isra’ila ta aikata laifukan yaƙi, a daidai lokacin da dubban...
Ƙwaron da ya fi kowane kururuwan ɗaga sauti a duniya shi ne “Cicada.” Bugu da ƙari, akwai wani irin kuwwa da suke yi don kusantar ahalinsu,...
Wanda aka fi sani da Jaw na Awe na Angola, ɗan shekara 20 Francisco Domingo Joaquim ya sami taken wanda ya fi kowa “faɗin baki a...