Tag: Duka
-
An yi wa ‘yan sanda biyar duka a Abuja, a ƙoƙarin ceton wanda ake zargi da satar mazakuta
Wasu ’yan daba sun kai hari kan wasu ‘yan sanda biyar da suka yi yunƙurin ceto wani mutum da ake zargi da satar mazakutar wani mutum a yankin Dei Dei da ke babban birnin tarayya. An tattaro cewa ‘yan sandan da ke aiki da sashin ‘yan sanda na Gwagwa, sun je ceto mutumin da aka…
-
Wani likita ya lakaɗa wa matarsa malamar jami’a dukan tsiya
Babban Darakta na Asibitin ƙwararru na jihar Ekiti, Ikere-Ekiti, Dakta Olubiyi Olaolu Abidemi ya yi wa matarsa dukan tsiya sakamakon rashin jituwa da suka samu a gidansu da ke asibitin St. David Compound Ifaki-Ekiti a ranar Alhamis, 14 ga Satumba, 2023. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa Likitan ya fusata ne bayan da matarsa ta ƙi kula da…
-
Ya lakaɗa wa matarsa duka, a kan ta fita ba da izininsa ba
Wani magidanci a jihar Zamfara, ya lakaɗa wa matarsa duka, ya farfasa mata jiki, ya kumbura mata idanu a kan ta fita ba da izininsa ba. Matar mai suna Habiba Mustapha, mai shekaru 27, wadda take unguwar Toka, ta kai kuka wajen ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta ƙasa, a kan a ƙwata mata ‘yancinta. Ta…
-
Wani mutum ya lakaɗa wa budurwarsa duka ta mutu har lahira a Kuros Riba
Rundunar ‘yan sanda a Kuros Riba da ke Kudu-maso-Kudu ta Najeriya ta kama wani mutum mai shekaru 54 bisa zarginsa da lakaɗa wa budurwarsa duka, ta mutu har Lahira a ƙaramar hukumar Kalaba ta Kudu. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Irene Ugbo, ta tabbatar da kamun a wata hira da kamfanin dillancin labarai na Najeriya…
-
Ɗan shekara 16 ya kashe mahaifinsa saboda mahaifin yana dukan mahaifiyarsa
Jami’an ‘yan sandan Najeriya, babban birnin tarayya Abuja, sun kama wani yaro ɗan shekara 16 mai suna Emmanuel John da laifin kashe mahaifinsa Monday John. An bayyana cewa Emmanuel ya yi amfani da wata barasa wajen kashe mahaifinsa a lokacin da mahaifinsa ke faɗa (duka) da mahaifiyarsa mai suna Mercy John. Wani Yusuf Ayuba ne…
-
Sojoji sun lakaɗawa ma’aikatan wutar lantarki duka kan rashin ba da wuta
Sojoji ɗauke da makamai sun kai farmaki ofishin kamfanin rarraba wutar lantarki na KAEDCO a jihar Kebbi tare da cin zarafin ma’aikatan da suka ka sa samar musu da wutar lantarki a barikinsu. Manajan kamfanin na yankin jihar Kebbi, Gaddafi Ibrahim, ya tabbatar da faruwar harin a wani faifayin bidiyo da aka yaɗa ta yanar…
-
An ɗaure matashiya a gidan yari, saboda ta yi duka a Malamar ta
An yanke wa wata ɗaliba ‘yar shekara 15 hukuncin ɗaurin shekara ɗaya a gidan yarin matasa saboda ta yi wa malamar ta duka a gaban dukkan ɗalibai. Hotunan faifan bidiyo na matashiyar, wacce ba a bayyana sunanta ba, ya yaɗu a ko’ina a shafukan sada zumunta a watan Janairun 2023, bayan da ta yi wa…
-
Mijina yayi wa ubana dukan kawo wuƙa, ya ɓata mini sana’a
Wata kotun gargajiya da ke Mapo, Ibadan, jihar Oyo, ta ɗage ci gaba da sauraron ƙarar da wata mata mai suna Tawakalitu Hassan ta shigar a gabanta a kan mijinta, Ganiyu Hassan, har zuwa ranar 30 ga Maris. Tawakalitu, a cikin ƙarar ta, ta roki kotu da ta dakatar da alakar da ke tsakaninta da…
-
Yadda wani mutum ya kashe matar sa saboda burodi
Wani magidanci mai suna Ndubisi Uwadiegwu ɗan jihar Enugu ya lakaɗawa matarsa Ogochukwu Enene dukan tsiya har tamutu akan biredi. Rahotanni sun nuna cewa marigayiyar ta fito daga ƙauyen Umuokpu, Awka, jihar Anambra, amma ta auri mijinta wanda ɗan asalin jihar Enugu ne. Rahotanni sun nuna cewa ɗa na farko ga marigayiyar, mai shekaru 14,…
-
Yayi wa tsohuwar budurwar shi dukan kawo wuƙa don ta ƙi auren shi
Ana zargin wani mutum mai suna Atumu Treasure wanda ake wa laƙabi da Oluwa Benz Richer, da dukan wata budurwarsa mai suna Peace saboda ta ƙi aurensa. An bayyana cewa, masoyan sun rabu ne na watanni shida da suka gabata a garin Irri da ke ƙaramar hukumar Isoko ta kudu a jihar Delta. A cewar…