Banji Ajaka, kwamishinan lafiya na jihar Ondo, ya gamu da fushin matasa a jiya Asabar yayin da ake gudanar da zaɓen fidda gwani na gwamna na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta soma gudanar da bincike kan zargin da ake yi wa wasu mutane na dukan wani likita a asibitin...
Wani lauya ya shiga hannun ’yan sanda kan zargin lakaɗa wa matarsa dukan kawo wuƙa a Jihar Akwa Ibom. A wani bidiyo da ya karaɗe shafukan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Gombe ta kama wasu mutum shida ’yan gida ɗaya da ake zargin su da yi wa alkalin wata babbar kotu dukan kawo...
Wasu ɓata-gari sun sassari alkalin wata Babbar Kotu ta III (UAC III) da ke Gombe Ayuba Buba Dallas, da wasu mutum uku a garin Degri da...
Wani ɗan kasuwa mai suna Mallam Umar Tasiu, ya sha bulala, wadda ta yi sanadiyyar mutuwarsa har lahira da wasu surukansa suka yi masa a garin Minna...
Hukumar Kula Da Ingancin Makarantu ta Jihar Kaduna ta rufe makarantar Al-Azhar da ke Zariya kan zargin kashe wani ɗalibi da duka. A ranar Asabar ne...
Wata ‘yar sanda mai suna Angela Adams a ranar Talata ta roƙi wata kotun gargajiya da ke zamanta a Jikwoyi, babban birnin tarayya Abuja, da ta...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta cafke wata matar aure ‘yar shekara 18 mai suna Khadija Adamu da laifin lakaɗa wa ‘yar kishiyarta mai shekara 5 duka ta...
Wasu mutane sun kashe wata mata mai suna Fatima Mohammed da wani mutum da ba a san ko waye ba da aka kama da bindigu a tashar mota...