Ƙasashen Waje10 months ago
Mutane sama da dubu biyu ne suka mutu a Libya, sakamakon ambaliyar ruwan sama
Daga Ibraheem El-Tafseer Yawan mutanen da suka mutu sanadin ambaliyar ruwa a ƙasar Libya ya ƙaru zuwa sama da 1,500 a birni guda ɗaya kawai, a...